Babban lauya kuma mai rajin kare dan-Adam Femi Falana ya bukaci Shugaban kasa, Muhammadu Buhar,i da ya mika kwarya-kwaryan kasafin kudi na Naira biliyan...
Gwamnan birnin Makka Yarima Khalid Al-Faisal ya mika wa babban mai kula da masallacin Ka'aba Dr. Saleh bin Zain-ul-Abidin Al-Shaibi sabuwar rigar dakin Ka'aba...
‘Yan Najeriya sun fito domin jan hankalin gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, bayan da aka samu labarin kammala karatun dansa a wata jami’ar kasar...