fidelitybank

Ilimi

Jami’ar Bayero ta naÉ—a Magatakarda na bakwai

Jami’ar Bayero, Kano (BUK) na murnar nadin Haruna Aliyu a matsayin Magatakarda Jami’a na bakwai. An nada Aliyu ne daga Hukumar Gudanarwa ta 15 a ranar...

Jami’ar Bayero ta sake dawo da karatun share fage tun bayan shekaru 10

Jami’ar Bayero, da ke Kano (BUK), ta sake farfado da shirin share fagen shiga Jami’a domin taimakawa daliban da basu samu damar shiga karatun...

Mu na gargadi a kan harajin VAT – ASUU

Shugaban kungiyar malaman jami’o’i, (ASUU), Farfesa Emmanuel Osodeke, ya yi gargaɗi kan ƙarin harajin kayayyaki na VAT da aka gabatar a cikin kudirin dokar...

Abin takaici ne rashin kammala aikin hanyar Kano zuwa Abuja – NANS

Shugaban Kungiyar Dalibai ta Ƙasa (NANS), Sadi Garba Said, ya bayyana matuƙar takaicinsa da damuwa kan matakin da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka na dakatar...

Za mu kara mayar da hankali na kyautata rayuwar Malaman Firamare da Sakandire – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Kano ta ce, za ta kara mayar da hankali wajen kyautata rayuwar malaman makarantun jihar, musamman na firamare da sakandire domin samar da...

Popular

spot_imgspot_img

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp