Gwamnatin tarayya ta bukaci kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, da ta janye yajin aikin da ta kwashe watanni shida tana yi.
Adamu Adamu, Ministan Ilimi, ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayar da umarni ga ministan ilimi, Malam Adamu Adamu, da ya kawo ƙarshen yajin aikin malaman jami'o'in.
Jaridar Daily Trust...