Gwamnatin jihar Jigawa ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu cikin gaggawa a jihar saboda barazanar tsaro.
Kwamishinan ilimi na...
Hukumomin Jami’ar Fasaha ta Ladoke Akintola (LAUTECH) Ogbomoso sun shawarci daliban makarantar da su zauna a gida.
Ta shawarci iyayen yara da kada su bari...