fidelitybank

Ilimi

Daliban Najeriya sama da 100 aka kama a Cyprus – Kungiyar Dalibai

Ɗalibai ‘yan Najeriya sama da 100 ne ke garkame a gidajen yari daban-daban na Cyprus bayan kama su da hukumomi a kasar suka yi...

Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Adamawa ta yaye dalibai 133

Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Adamawa da ke Yola, ta yaye dalibai 133 don samun digiri. Makarantar Polytechnic ita ce za ta gudanar da...

Sakatariyar ma’aikatar ilimi ta Kwara ta rasu

Sakatariyar Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kwara, Hajiya Sidikat Bola Alaya, ta rasu. Ta rasu ne da sanyin safiyar ranar Asabar, kamar yadda kwamishinan ilimi na...

Zamu hukunta masu sanya kayan mu suna yi wa ‘yan siyasa takara – NYSC

Hukumar gudanarwar masu yi wa kasa hidima ta kasa NYSC, ta ce, hankalinta ya karkata ga wani hoton yakin neman zabe da ke yawo...

Jami’o’in jihohi na kawo mana tsaiko – ASUU

Shugaban kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke ya bayyana jami’o’in mallakar gwamnati a matsayin masu kawo musu cikas. Farfesa Osodeke, wanda ya bayyana a...

Popular

spot_imgspot_img

daily post today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp