Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya tuno da yadda gwamnatinsa ta warware wani shirin masana'antu na tsawon watanni hudu da kungiyar malaman jami'o'i (ASUU)...
Gwamnatin jihar Borno ta ƙaddamar da wani tsarin karatu ga dubban yaran da rikicin Boko Haram ya ɗaiɗaita.
Gwamnan jihar Babagana Zulum ne ya ƙaddamar...
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta ayyana yajin aikin sai baba-ta-gani.
Hakan ya fito ne a wata sanarwa da shugaban ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke ya sanya...