fidelitybank

Ilimi

Abun takaici ne dalibai na zaman gida na watanni 6

Shugaban kungiyar dalibai ta kasa (NANS), Umar Faruk Lawal ya ce, abin takaici ne ganin daliban jami’a suna zaune a gida sama da watanni...

Yajin Aikin ASUU: Muna kan bakar mu ba aiki ba biya – Ministan Ilimi

Karamin Ministan Ilimi, Rt Hon. Goodluck Nanah Opiah, ya bayyana dalilan da suka sa gwamnatin tarayya ta tsaya kan babu aiki, babu wata manufa...

Dalibin Jam’iar Bayero ya zama shugaban kungiyar dalibai na kasa

Kungiyar dalibai ta kasa (NANS), ta zabi Kwamared Umar Faruk Lawal na Jami’ar Bayero ta Kano a matsayin shugaban kungiyar na kasa. Umar, dalibin Sashen...

Jami’ar jihar Naasarawa za ta janye yajin aiki

Gwamnatin jihar Nasarawa ta amince ta sauke nauyin biyan albashin ma’aikatan jami’ar, domin share fagen dawo da ayyukan ilimi cikin gaggawa a jami’ar jihar...

Yajin aikin ASUU ya shiga kwanaki 200

A ranar Juma'a ne aka cika kwanaki 200 cif, da fara yajin aikin da kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU ta tsunduma. A tsahon wannan lokacin...

Popular

spot_imgspot_img

leadership newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp