Gwamnatin jihar Kano ta karyata rade-radin tsawaita hutun makarantu da mako guda a jihar.
Gwamnatin ta musanta wannan jita-jita a wata sanarwa da Daraktan wayar...
Gwamnatin tarayya ta ce, ta kafa wani kwamiti da zai duba matsayinta na ‘babu aiki, babu albashi’ ga mambobin kungiyar malaman jami’o’in da ke...
Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, reshen jami’ar jihar Gombe, ta yi watsi da kiran da mahukuntan jami’ar suka yi na a dawo da harkokin ilimi.
Shugaban...