fidelitybank

Ilimi

WAEC ta ɓullo da sabon tsarin sake rubuta jarabawa

Hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma, WAEC, ta gabatar da sake rubuta jarabawar. Wannan sabon shirin zai baiwa dalibai damar sake rubuta jarabawar manyan makarantun...

Gwamnati ta ware Naira biliyan 60 a ciyar da Æ´an Firamare a sabuwar shekara

Gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan 60 domin ciyar da 'yan makarantar firamare a sassa daban-daban na kasar a cikin kasafin kudin 2025. Za ai...

Sabuwar shekara za mu tsunduma yajin aiki idan Gwamnati ba ta dauki mataki ba – ASUU

Kungiyar malaman jami’oi ta kasa ASUU ta ce dalilin da ya sa bata tsunduma yajin aikin da ta ke barazaranar yi ba tsawon watanni...

Sanata Barau ya dauki nauyin Matasa 70 su karo karatu a kasar Indiya

Sanata Barau Jibrin, mai wakiltar Kano ta Arewa, ya É—auki nauyin matasa 70 daga jihar Kano don yin karatun digiri na biyu a kasar...

Jami’ar BUK ta daga likafar Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo zuwa Farfesa

Jami’ar Bayero da ke Kano ta sanar da daga matsayin Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo zuwa Farfesa a fannin Hadith. Wannan na kunshe a wata...

Popular

spot_imgspot_img

tribune newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp