fidelitybank

Cinikayya

Gwamnatin Jigawa za ta sayi hannun jari a KEDCO

Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da kashe naira biliyan 1, domin samun kashi 10 cikin 100 na hannun jari a kamfanin rarraba wutar lantarki...

NNPCL zai rage yawan man da ya ke baiwa matatar ÆŠangote

Gwamnatin Tarayya na shirin rage yawan man fetur da take bai wa kamfanin Dangote Refinery daga ganga 300,000 kullum zuwa kasa da haka, sai...

Ukraine ta katse bututun iskar gas na Rasha zuwa Turai

An kawo ƙarshen hada-hadar tura iskar gas daga Rasha zuwa Turai ta cikin Ukraine, matakin da zai kawo karshen cinikayya mai rahusa tsakanin Rasha...

A na samun cigaba a Najeriya duk da masu sukar manufofin tattalin arzikin mu – Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce, Najeriya na ci gaba ba tare da la’akari da masu sukar manufofinsa na tattalin arziki ba. Tinubu ya bayyana...

EFCC ta gurfanar da wani mazaunin Kano a kotu da zargin cinye kuÉ—in taki

Hukumar EFCC ta gabatar da wani mutum mai suna Sanusi Hashim bisa zargin almundahanar taki ta naira miliyan 108. An gabatar da Hashim ne a...

Popular

spot_imgspot_img

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp