fidelitybank

Cinikayya

Gwamnati za ta tura majalisar dokoki akan gyaran tallafin man fetur – Silva

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta tura wa majalisar dokoki, bukatar yin gyara ga dokar harkokin man fetur ta kasar, domin tsawaita wa’adin cire...

Cin hanci da rashawa: Najeriya ta sami maki 24 cikin 100 – TI

Najeriya ta yi kasa da matsayi daya a cikin kididdigar da ake yi na yaki da cin hanci da rashawa (CPI) a shekarar 2021...

Mata a Kano za su ci gajiyar sama da dalar Amurka miliyan 21 na rance daga bankin musulunci

Matan jihar Kano sun samu tabbacin cewa, za su ci gaba da cin gajiyar dalar Amurka miliyan 21.31 kwatankwacin Naira biliyan 8.8 da ake...

Da Dumi-Dumi: Gwamnati ta dakatar da janye tallafin man fetur

Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirinta na janye tallafin man fetur har sai baba ta gani. Ministar kuÉ—i da kasafi da tsare-tsare Zainab Ahmed, ce...

Majalisa za ta binciki batan makamai a Najeriya

Majalisar Wakilai ta tarayya za ta gudanar da bincike kan zargin batan makamai da suka kunshi bindigogi da albarusai 178,459 daga ma'adanar 'yan sandan...

Popular

spot_imgspot_img

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp