Ministan ma’adinai da karafa, Olamilekan Adegbite, ya tabbatar da cewa, za a kammala aikin kasuwar Zinariya wato Gwal a jihar Kano kafin karshen shekarar...
Majalisar zartaswa ta tarayya ta amince da dala miliyan 183.7, domin gudanar da tuntuba da duba ayyukan shimfida layin dogo guda uku a Najeriya.
Ministan...
Ma’aikatan gwamnati a jihar Kwara na cike da farin ciki, bayan da gwamnatin jihar ta kammala aiwatar da mafi karancin albashin ma’aikata na kowane...