Babban Bankin kasa CBN, ya ce, zai daina sayar wa da bankunan kasuwanci kuɗaɗen ƙasar waje nan da ƙarshen shekarar 2022.
Gwamnan CBN, Godwin Emefiele...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarni hukunta wadanda suka samar tare da shigo da gurbataccen man fetur a kasar nan.
Muhammadu Buhari ya...