Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo, ya umarci dukkan ma’aikatan jihar da su rika zuwa aiki a duk ranar Litinin, kamar sauran ranakun...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Mista Leke Pitan a matsayin Manajan Daraktan Bankin Masana’antu na tsawon shekaru biyar.
A wata sanarwa da...