fidelitybank

Cinikayya

Kuɗin shiga na MTN ya ƙaru da kashi 35.6 bayan ƙara kuɗin kira da data

Kuɗin shiga na MTN ya ƙaru da kashi 35.6 a watan Maris bayan ƙarin kuɗin kira da data da kamfanin ya yi a watan...

Tattalin arziƙin Najeriya ya haɓɓaka

Tattalin arziƙin Najeriya ya haɓɓaka a rubu'i na huɗu na shekarar 2024, haɓɓaka mafi sauri a cikin shekara uku, kamar yadda alƙaluma suka nuna...

Gwamnatin tarayya ta ja kunnen ‘yan kasuwa su rage farashin kayayyakin abinci

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fadawa masu sayar da kayayyaki da su rage farashin kayan abinci tare da yin watsi da masu amfani da su...

Najeriya za ta shiga Æ™ungiyar BRICS – Brazil

Gwamnatin Brazil ta sanar da cewa Najeriya ta amince ta shiga cikin ƙungiyar ƙasashen duniya da ake yi wa laƙabi da BRICS. Brazil, wadda ita...

Matatar Dangote ta ƙara farashin man fetur zuwa naira 955

Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da ƙara farashin man fetur zuwa naira 955. Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da aka...

Popular

spot_imgspot_img

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp