fidelitybank

Cinikayya

Shettima ya bukaci Birtaniya ta inganta harkokin kasuwanci a Najeriya

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bukaci kafa hukumar hadin gwiwa tsakanin Najeriya da Birtaniya, domin samar da kyakkyawar alaka a tsakanin kasashen biyu,...

CBN ya baiwa Bankuna ƴancin sayar da dala a farashin da suke buƙata

Babban bankin ƙasa CBN, ya bai wa bankunan kasuwanci izinin yin musayar kudaden waje ta kowane farashi. Izinin yana nufin cewa yanzu bankuna suna da...

Muna tunanin cire tallafin mai ba tare da ya shafi Æ´an Najeriya ba – Gwamnati

Gwamnatin tarayya ta ce, tana nazari a kan hanya mafi dacewa ta cire tallafin man fetur, ba tare da an kawo cikas ga harkokin...

Najeriya ta musanta gaza biyan bashin China

Ofishin kula da basussuka na ƙasa, ya musanta zargin cewa gwamnatin tarayya ta gaza biyan kuɗin ruwa ga China don samun bashi. Kafofin yaɗa labarai...

Farashin kayan abinci ya Æ™aru a Najeriya – NBS

Hukumar Kididdiga ta Ƙasa NBS, ta ce, hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya karu zuwa kashi 22.04 a watan Maris ɗin 2023. Wannan dai ya...

Popular

spot_imgspot_img

national news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp