Gwamnatin Najeriya ta ƙulla yarjejeniya da ƙasar Cuba, domin samar da abinci da fasahar ci gaban harkokin noma.
Ministan albarkatun noma da samar da abinci...
Ministar sabuwar ma'aikatar fasaha, al'adu da tattalin arziki, Hannatu Musa Musawa ta fara aiki.
Da take yiwa manema labarai karin haske game da hawanta ofis...
Ƙungiyar manoma ta ƙasa a Najeriya, AFAAN, ta bayyana jin daɗi da goyon bayanta kan matakin gwamnatin tarayya na raba wa gwamnatocin jihohi buhunan...
An shawarci gwamnatin shugaba Ahmad Bola Tinubu da ta kara mai da hankali kan dangantakarta da kasar Rasha domin farfado da tattalin arzikin kasar.
A...