fidelitybank

Cinikayya

Tinubu ka gaggauta kawo Æ™arshen hauhawar farashi da faÉ—uwar Naira tare da tsaro – Ƙungiyar Gwamnoni

Kungiyar Gwamnonin Najeriya, NGF, ta yi kira da a gudanar da tattaunawa cikin gaggawa a tsakanin masu ruwa da tsaki don magance hauhawar farashin...

Dole Najeriya ta yi koyi da kasashen duniya wajen sarrafa robobi – Ma’aikatar Muhalli

Ma'aikatar Muhalli ta Tarayya ta ce ya zama wajibi a yi nazari kan abubuwan da wasu kasashe ke yi ta fuskar tattalin arziki wajen...

Farashin kayan abinci ya yi tashin gauron zaɓi a watan Oktoba

Farashin kayan masarufi a Najeriya ya haura zuwa kashi 27.33 cikin 100 a watan Oktoban 2023, sakamakon hauhawar farashin kayayyakin abinci bayan cire tallafin...

Kwamitin majalisar dokoki zai magance matsalar sadarwa a Najeriya

Kwamitin majalisar wakilai mai kula da harkokin sadarwa a Najeriya, ya sha alwashin samar da matakan da suka wajaba na majalisar dokoki da goyon...

Man Dizal lita ya yi tashin gaura a Najeriya zabi

Masu masana’antun na nuna matukar damuwa yayin da farashin man dizal ke ci gaba da hauhawa, inda ya kai Naira 1,275 a kowace lita...

Popular

spot_imgspot_img

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp