fidelitybank

Cinikayya

Canjin kudi ke haddasa tsadar Burodi a Najeriya – PBAN

Kungiyar masu samar da biredi ta kasa, PBAN, ta bayyana dalilan da suka haddasa tsadar biredi a Najeriya. Kungiyar ta ce galibin abubuwan da ake...

Hauhawar farashi ya yi tashin gauron zabi da kashi 33.20 a Najeriya – NBS

Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya karu zuwa kashi 33.20 a watan Maris na 2024 daga kashi 31.70 cikin 100 a watan Fabrairun...

EFCC ta cafke Bobrisky Namijin da yake shigar mata bisa cin zarafin Naira

Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa arzikin Najeriya zagon ƙasa ta kama, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky saboda zargin...

Ƴan Najeriya sun zuƙi data na terabytes a watan Janairu – NCC

‘Yan Najeriya sun yi amfani da terabytes na data 721,522 a watan Janairun wannan shekara, kamar yadda Hukumar Sadarwa ta Najeriya, NCC ta bayyana. Hukumar...

Ni mahaukacin mutum ne a kan noma – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana kansa a matsayin “Mahaukacin mutum ne idan akan noma ne.” Obasanjo ya yi wannan jawabi ne a wajen...

Popular

spot_imgspot_img

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp