Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, NAFDAC, ta haramtawa tare da jaddada illolin dake tattare da sinadarin dichlorvos, wani sinadari da...
Gwamnatin Najeriya na shirin sanya tsauraran ka'idoji kan manhajojin cryptocurrency domin karya darajar Naira akan dala a kasuwar canji.
Wannan ci gaban ya zo ne...