fidelitybank

Cinikayya

An yanke wutar lantarkin ofishin gwamnan Kaduna saboda bashin Naira biliyan 2.9

Kamfanin lantarki na Kaduna, ya katse wutar lantarki ga gidan gwamnatin jihar, ofishin gwamnan jihar Kaduna da sauran hukumomin gwamnati kan rashin biyansu kudaden...

Ba za mu zuba idanu masu Biredi a Kano na tsula tsiyar su a kan al’umma – Hukuma

Hukumar korafe-korafen al’umma da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano, ta bayyana damuwarta kan hauhawar farashin biredi da sauran kayan abinci. Ta...

Shugaban China ya gayyaci Tinubu zuwa ƙasar sa

Shugaban ƙasar China Xi Jinping, ya gayyaci takwaransa na Najeriya Bola Tinubu, domin kai ziyarar aiki ƙasar. Cikin wata sanarwa da kakain shugaban ƙasar, Ajuri...

Farashin kayan abinci ya karu da akalla kashi 180 cikin 100 a watan Yuni – NBS

Tabarbarewar tattalin arziki ya kara tabarbarewa ga ‘yan Najeriya, yayin da farashin garri, wake, dawa, da tumatur ya karu da akalla kashi 180 cikin...

Matatar man ÆŠangote za ta fara sayo É—anyen man fetur daga Angola da Libya

Matatar mai ta Dangote da ke jihar Legas, ta fara tattaunawa da ƙasar Libya domin sayen ɗanyen man fetur da za ta dinga tace...

Popular

spot_imgspot_img

latest news in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp