Kamfanin lantarki na Kaduna, ya katse wutar lantarki ga gidan gwamnatin jihar, ofishin gwamnan jihar Kaduna da sauran hukumomin gwamnati kan rashin biyansu kudaden...
Hukumar korafe-korafen al’umma da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano, ta bayyana damuwarta kan hauhawar farashin biredi da sauran kayan abinci.
Ta...
Shugaban ƙasar China Xi Jinping, ya gayyaci takwaransa na Najeriya Bola Tinubu, domin kai ziyarar aiki ƙasar.
Cikin wata sanarwa da kakain shugaban ƙasar, Ajuri...
Tabarbarewar tattalin arziki ya kara tabarbarewa ga ‘yan Najeriya, yayin da farashin garri, wake, dawa, da tumatur ya karu da akalla kashi 180 cikin...