Ma’aikatan kananan masana’antu, SMEs a karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano, sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da karin kudin wutar lantarki, inda suka...
Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta ci kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Abuja (AEDC) tarar Naira Biliyan 1.69 bisa laifin tsauwala...