fidelitybank

Bayani

Kudin da Jonathan ya bari ba za su iya rike Najeriya na tsawon makwanni 3 – Amaechi

Ministan harkokin Sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce kudaden da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bari, kadan ne da ba za su iya dawwama...

Gwamnan Bauchi ka manta da batun takarar shugaban kasa – CAN

Mabiya addinin Kirista a jihar Bauchi sun shaida wa Gwamna jihar, Bala Mohammed cewa ya yi watsi da duk wani shiri na tsayawa takarar...

Dokar Zabe: Kanzon kurege ne kawai batun sa hannun ‘yan majallisu – Gbajabiamila

Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, ya yi watsi da rahotannin kafafen yada labarai na cewa ‘yan majalisar sun fara tattara sa hannu, domin kalubalantar...

Fadar Gwamnati: Jigajigan Buhari sun kamu da Korona

Annobar cutar korona ta barke a fadar gwamnatin Najeriya, wadda a ke kira fadar shugaban kasa, kamar yadda a ka ce da yawa daga...

Gombe: ‘Yar Majalisar dokoki ta sauya sheka daga PDP zuwa APC

Mace daya tilo a majalisar dokokin jihar Gombe, Honourable Asma’u Mohammed Iganus ta jam’iyyar PDP ta jagoranci magoya bayanta wajen ficewa daga jam’iyyar zuwa...

Popular

spot_imgspot_img

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp