Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje, a nahiyar Turai (NIDOE), reshen kasar Italiya, ta ce kimanin mutane miliyan 1.5 daga cikin miliyan 3 da...
Akalla dakunan gwaje-gwaje 12 ne ma’aikatar lafiya ta jihar Akwa Ibom ta rufe da hadin gwiwar kungiyar kula da dakunan gwaje-gwajen kiwon lafiya ta...