Jami'an Hezbollah sun ce, hare-haren Isra'ila ta sama a tsakiyar Lebanon sun kashe jam'in yaɗa labaran ƙungiyar.
Muhammad Afif na ɗaya daga cikin shugabannin ƙungiyar...
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky ya ce Rasha ta ƙaddamar da ''munanan hare-haren makamai masu linzami 120 da jirage marasa matuƙa 90 a duka yankunan...