fidelitybank

Ƙasashen Waje

Burtaniya ka iya kama Iran ya shiga ƙasar ta

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ka iya fuskantar kamu idan ya shiga Birtaniya, bayan hukuncin Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta ICC na bayar da sammacin...

Taron G20 ya sake fito da haɗin kan duniya wajen kawar da yunwa da talauci – Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce tattaunawar da aka yi a taron G20 a Brazil, ta sake bayyana babbar damar haɗin kai tsakanin ƙasashe...

Mun janye Jakadan mu daga Jamhuriyar Nijar – Kungiyar Tarayyar Turai

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta ce, ta janye jakadanta a Jamhuriyar Nijar bayan da gwamnatin mulkin sojan ƙasar ta nuna shakku kan yadda ƙungiyar ke...

Trump ya baiwa tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafar Amurka muƙami a gwamnatinsa

Zaɓaɓɓen shugaban Amurka Donald Trump ya ci gaba da naɗin manyan muƙaman gwamnatinsa. A ranar Juma'a Mista Turm ya sanar da naɗin 'yar majalisa Republican,...

Mu na neman Finland ta mika mana jagoran IPOB – Sojojin Najeriya

Hedkwatar tsaron Najeriya ta nuna farin cikinta da kama Simon Ekpa wanda jagoran haramtacciyar ƙungiyar IPOB ne a ƙasar Finland. Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar...

Popular

spot_imgspot_img

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp