Shugaban ƙasar Jamus, Frank-Walter Steinmeier na ziyarar aiki a Najeriya.
Mista Steinmeier ya isa Najeriya ranar Talata da daddare, nda ya samu tarbar ministan Abuja,...
Majalisar ƙasar Chadi ta ɗaga darajar shugaban ƙasar, Janar Mahamat Deby zuwa muƙamin Field Marshal, wanda shi ne muƙami mafi girma a rundunar sojin...
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya soki sabuwar zaɓabɓiyar ƴar shugabar jam’iyyar Conservative a Birtaniya, Kemi Badenoch saboda kaskantar da Najeriya.
Shettima ya bayyana haka...
Benjamin Netanyahu ya zama firaministan Isra'ila na farko da ya gurfana a kotu kan zargin aikata manyan laifuka yana kan mulki.
Netanyahu ya shaida wa...
Shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier zai isa Najeriya ranar Talata a ziyarar aiki ta kwanaki biyu.
Ofishin jakadancin na Jamus ya bayyana hakan a cikin...