Gwamnatin Najeriya tare da haɗin gwiwar bankin duniya sun kasafta dala miliyan 600 domin faɗaɗa hanyoyin karkara a ƙarƙashin zagaye na biyu na shirin...
Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce, babu gaskiya a labaran da ake yaɗawa cewa dakarun Faransa na shirin kafa sansaninsu a Najeriya.
Wata sanarwar da daraktan...