fidelitybank

Ƙasashen Waje

An tsare ɗan ƙasar Saudiyya a Jamus bayan zargin ya murƙushe mutane har lahira

Wani alƙali a birnin Magdeburg na ƙasar Jamus ya bayar da umarnin tsare wani ɗan ƙasar Saudiyyan da aka kama bisa zargin kai mummunan...

Albania za ta toshe kafar TikTok a ƙasar ta

Firaministan Albania ya ce gwamnati za ta toshe kafar sada zumunta ta TikTok a kasar na tsawon aƙalla shekara ɗaya daga watan Janairu. Tun lokacin...

An yi bikin naɗin shugaban Chadi a matsayin Marshal

An yi bikin ƙarin girma ga shugaban Chadi Mahamar Idriss Deby daga Janar zuwa mukamin Mashal - wanda shi ne ƙololuwar mukamin a tsarin...

An kama ‘yan Tawayen Kamaru a Taraba

Sojojin rundunar ta 6, sun kama mutane hudu da ake zargi da zama mambobin ‘yan tawayen Ambazonian a Taraba. Ambazonia ƙungiya ce ta ‘yan tawayen...

Mutum biyu sun mutu a kasuwar Kirsimeti bayan an take su da mota

'Yan sanda a kasar Jamus sun kama wani ɗan ƙasar Saudiyya bayan da wata mota ta afka cikin masu sayayya a wata kasuwar Kirsimeti...

Popular

spot_imgspot_img

latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp