fidelitybank

Ƙasashen Waje

Kotu ta bayar da umarni a kama shugaban ƙasar Koriya ta Kudu

Kotu a Koriya ta Kudu ta bayar da sammancin kama Shugaban Ƙasa Yoon Suk Yeol, wanda majalisa ta tsige da dakatar da shi sakamakon...

Nijar ta kori kamfanonin sadarwa na Faransa

A Jamhuriyar Nijar, gwamnatin mulkin sojan kasar ta sanar da korar kamfanonin sadarwa na ƙasar Faransa na Camusat da Aktivko a duk faɗin ƙasar. Camusat...

Biden ya bai wa Ukraine ƙarin dala biliyan 2.5 na tallafin Sojoji

Shugaba Biden na Amurka ya sanar da ƙarin tallafin soji da tsaro ga Ukraine da ya kai kusan dala biliyan biyu da rabi. Wannan na...

Mu na kira ga gwamnatin Najeriya ta magantu kan kawo karshn kisan da ake yi wa Falasdinawa – Amnesty

Kungiyar kare hakkin biladam ta Amnesty International ta bukaci gwamnatin Najeriya ta bi sahun sauran kasashen duniya wajen yin allah wadai da kisan kare...

Mu na jajanta wa Koriya ta Kudu kan hatsarin jirgin da ya kashe mutum 179 – Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta jajanta wa Koriya ta Kudu game da hatsarin jigrin sama da ya kashe mutum 179 ranar Lahadi. Cikin wata sanarwa, Ma'aikatar Harkokin...

Popular

spot_imgspot_img

vanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp