fidelitybank

Ƙasashen Waje

Za mu kori dukannin dakarun ƙasashen waje a wannan shekarar – Senegal

Shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye ya ce gwamnatinsa za ta kawo ƙarshen zaman dukkan sojojin ƙasar waje a ƙasar tasa da ke Afirka ta...

An daina hukuncin kisa a Zimbabwe

A hukumance ƙasar Zimbabwe ta kawo karshen yanke hukuncin kisa, bayan shugaba Emmerson Mnangagwa ya rattaɓa hannu kan dokar. A yanzu za a maye gurbin...

Ukraine ta katse bututun iskar gas na Rasha zuwa Turai

An kawo ƙarshen hada-hadar tura iskar gas daga Rasha zuwa Turai ta cikin Ukraine, matakin da zai kawo karshen cinikayya mai rahusa tsakanin Rasha...

Binciken OCCPR ya nuna Tinubu na cikin shugaban da suka fi tsara manyan laifukan rashawa a 2024

Shugaban kasa Bola Tinubu na cikin na gaba-gaba a jerinn mutanen da suka fi tsara manyan laifuka da kuma aikata cin hanci da rashawa,...

Elon Musk ya sauya sunansa a X zuwa Kekius Maximus

Fitaccen attajirin a fanin fasaha, Elon Musk, ya sauya sunansa a dandalin sada zumunta na X zuwa ‘Kekius Maximus’. Musk ya aiwatar da wannan sauyin...

Popular

spot_imgspot_img

daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp