fidelitybank

Ƙasashen Waje

Kotun Saudiyya ta wanke ƴan Najeriya uku bayan an tsare su tsawon wata tara

Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun wanke wasu ƴan Najeriya mata guda uku da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi. Ma'aikatar harkokin wajen Najeriya ce ta...

Isra’ila ta kakkaɓo makami mai linzami

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, matakan tsaron sararin samaniyarta sun kakkaɓo wani makami mai linzami da aka harba daga ƙasar Yemen. Rundunar ta IDF ta...

Za mu yi amfani da Aljannu ga duk kasar da ta takale mu – Bokayen Nijar

Kungiyoyin Bokayen a jamhuriyar Nijer sun yi alkawarin yin amfani da rundunonin aljannunsu kan duk kasashen da ke yi wa Nijar zagon kasa. Sun bayyana...

Jirgin sama ya kashe mutane 2 da jikkata 18 a Amurka

'Yan sandan California a ranar Alhamis sun ce, wani karamin jirgin sama ya fada kan wani ginin kasuwanci, inda ya kashe akalla mutane biyu...

Saura kadan mu taso keyar Ekpa daga Finland – Christopher Musa

Babban hafsan tsaro Janar Christopher Musa ya ce, gwamnatin tarayya ta cika akasarin sharaɗin neman taso ƙeyar Simon Ekpa daga ƙasar Finland. Jami'an tsaron Finland...

Popular

spot_imgspot_img

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp