fidelitybank

Ƙasashen Waje

Na yarda mu gana da Putin a kan iyakar Belarus – Shugaban kasar Ukraine

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelinsky ya ce, ya amince ya sasanta da Rasha a wani wuri kan iyakar Ukraine da Belarus Mista Zelensky ya ce, a...

An fatattaki sojin Rasha da Kharkiv – Gwamnan yankin

Dakarun Ukraine sun ce, sun daƙile harin sojojin Rasha a garin Kharkiv na biyu mafi girma a ƙasar bayan ƙazamar fafatawa. Gwamnan yankin, Oleh Synehubov,...

Makaman da aka harba daga Belarus sun faɗa filin jirgi a Ukraine – Minista

Mai baiwa ministan harkokin wajen kasar Ukraine shawara, Anton Herashchenko, ya ce, wani makami mai linzami da aka harba daga kasar Belarus, ya faɗa...

EU ta hana jiragen Rasha ƙetarewa ta sararin samaniyar ta

Jiragen Rasha na fuskantar rashin hanya kwatakwata a nahiyar Turai wadda ƙungiyar Tarayyar Turai EU, ta sanar da matakin hana wa jiragen bi ta...

Sojojin da ke kula da makaman nukiliya ku kasance cikin shiri – Putin

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya umurci kwamandojin sojin ƙasar su shirya sojojin Rasha masu kula da makaman nukiliya su kasance cikin shiri. Ya bayyana hakan...

Popular

spot_imgspot_img

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp