fidelitybank

Ƙasashen Waje

Ziyarar aiki: Buhari ya shilla kasar Faransa

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, zai halarci taron zaman lafiya a birnin Paris na kasar Faransa, wanda aka shirya gudanarwa a ranar 11 ga watan...

Har yanzu manyan biranen mu na ikon mu – Sojin Ukraine

Biranen Ukraine na ci gaba da kasancewa cikin shirin ko ta kwana, a daidai lokacin da ƙasar ake ci gaba da gwabza fada da...

Rikicin Rasha da Ukraine: Darajar kuɗin Rasha ya faɗi da kashi 3

An soma ganin tasirin takunkuman da Amurka da ƙasashen Tarayyar Turai suka ƙaƙaba wa Rasha. A yau Litinin, darajar kuɗin Rasha na rubble a kasuwannin...

Rikicin Rasha da Ukraine: Kimanin ƴan Najeriya 200 sun shiga Romania daga Ukraine

Ofisoshin jakadancin Najeriya a ƙasashen da ke maƙwabtaka da Ukraine, na ci gaba da karɓar 'yan ƙasar da ke ficewa a dai-dai lokacin da...

Da Dumi-Dumi: ‘Yan Najeriya sun fara tsallakewa zuwa kasar Poland

Wasu 'yan Najeriya sun samu damar tsallakawa zuwa kasar Poland mai maƙotaka da kasar Ukraine. Wani da ake zaton jami'in jakadancin Najeriya ne a Poland...

Popular

spot_imgspot_img

latest news in nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp