fidelitybank

Ƙasashen Waje

Yakin Rasha da Ykraine: Rasha ta haramta wa jiragen ƙasashe 36 shiga ƙasarta

Rasha ta sanar da haramtawa jirage daga ƙasashe 36 shiga ƙasarta da suka ƙunshi Birtaniya da Jamus da Spain da Italiya da Canada. Wannan na...

Yarima mai jiran gado ya gana da Buhari

Yariman Saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman mataimakin Firaminista kuma ministan tsaro ya zanta da shugaban Najeiriya Muhammadu Buhari ta wayar tarho. A zantawar,...

Da Dumi-Dumi: Mutane 11 sun mutu bayan harin roka da Rasha ta kai Ukraine

Rahotanni daga kasar Ukriane na nuni da cewa, wani harin makamin roka da Rasha ta kai ya kashe mutane 11 a Kharkiv, in ji...

Tirkashi: ‘Yan bindiga sun sace Amarya tare da kashe mutane 8

'Yan bindiga da yawansu ya kai 100 sun farmaki wasu garuruwa a karamar hukumar Lavun da ke jihar Neja. Gidan talabijin na Arise ya rawaito...

Da Dumi-Dumi: Sojojin Belarus za su kutsa zuwa Ukraine

A yayin da ake ci gaba da yin Allah wadai da mamayar da kasar Rasha ta yi wa kasar Ukraine, ita kuwa kasar Belarus...

Popular

spot_imgspot_img

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp