Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya buƙaci ƙungiyar Tarayyar Turai da ta gaggauta amincewa da kasarsa a matsayin mambar ƙungiyar Tarayyar Turai.
A cikin sanarwar ta...
An tillastawa jiragen Rasha yin dogon zango ta hanyar ratsawa yankin Kaliningrad da ke tekun Baltic yayin da kasashen Tarayyar Turai suka rufe sararin...