fidelitybank

Ƙasashen Waje

Ukraine ta bukaci ‘yan kasar ta su tsunduma aikin soja ko shekaru sun haura 60

Ma'aikatar tsaro ta Ukraine ta wallafa saƙo a shafin Twitter, inda take kira ga duka faren hula cewa, su shiga aikin soja inda ta...

Rasha ta haramta wa jiragen Birtaniya shiga ƙasarta

Rasha ta haramta duka wasu jirage da ke da alaƙa da Birtaniya shiga ƙasarta. Wannan na zuwa ne bayan da Birtaniya ta dakatar da kamfanin...

Farmakin Rasha: ‘Yan Ukraine sun shiga tasku na kangin rayuwa

Hukumomin Majalisar Dinkin Duniya sun yi gargadin cewa 'yan Ukraine da suka tsere daga gidajensu, saboda yaƙin da ake yi na fuskantar ƙarancin mai...

Farmakin Rasha: Ukraine ta rabawa mutane 18,000 bindugu na kare kai

A daidai lokacin da dakarun Rasha ke ƙara matsawa cikin babban birnin Ukraine wato Kyiv, hukumomin Ukraine ɗin na kira ga ƴan ƙasar da...

Sojojin Rasha sun kutsa kai cikin birnin Ukraine

Bidiyoyin da aka wallafa a shafukan sada zumunta sun nuna yadda tankokin yaƙin Rasha ke tafiya a cikin Obolon, wanda yanki ne da ke...

Popular

spot_imgspot_img

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp