fidelitybank

Ƙasashen Waje

Tashin Hankali: Man Fetur ya tashi a Birtaniya sakamakon yakin Ukraine da Rasha

Fetur ya ƙara tsada sakamakon tsadar farashin mai a duniya da mamayar Rasha da Ukraine ya haddasa. Farashin fetur ya cira zuwa fam 1.51 kan...

Sama da sojojin Rasha 5,000 sun mutu a gwabzawar mu – Ukraine

Ma'aikar tsaron kasar Ukraine ta yi ikirarin cewa, sama da sojojin Rasha 5,000 suka mutu cikin kwana hudu da ake gwabza fada a Ukraine. A...

Rikicin Rasha da Ukraine: Jiragen Rasha na yin dogon zango a sararin samaniya

An tillastawa jiragen Rasha yin dogon zango ta hanyar ratsawa yankin Kaliningrad da ke tekun Baltic yayin da kasashen Tarayyar Turai suka rufe sararin...

Yakin Rasha da Ykraine: Rasha ta haramta wa jiragen ƙasashe 36 shiga ƙasarta

Rasha ta sanar da haramtawa jirage daga ƙasashe 36 shiga ƙasarta da suka ƙunshi Birtaniya da Jamus da Spain da Italiya da Canada. Wannan na...

Yarima mai jiran gado ya gana da Buhari

Yariman Saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman mataimakin Firaminista kuma ministan tsaro ya zanta da shugaban Najeiriya Muhammadu Buhari ta wayar tarho. A zantawar,...

Popular

spot_imgspot_img

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp