fidelitybank

Ƙasashen Waje

Da Dumi-Dumi: Romania ta baiwa daliban Najeriya damar karasa karatun su

Gwamnatin Romania ta yi tayin bai wa ɗaliban Najeriya damar ci gaba da karatu a jami'o'in ƙasar ta, bayan sun tsere daga Ukraine sakamakon...

Masarautar Saudiyya ta ɗage dokar hana jiragen sama daga Najeriya da wasu ƙasashe 16

Masarautar Saudiyya ta ɗage dokar hana zirga-zirgar jiragen sama daga Najeriya da wasu kasashe 16. Sauran kasashe sun hada da Afirka ta Kudu, Namibiya, Botswana,...

Ƴan Najeriya sun nemi shugaban ƙasar Afrika ta Kudu ya kare su daga kai harin ƴan ƙasar

'Yan Najeriya mazauna ƙasar Afirka ta Kudu, sun bukaci shugaban kasar, Cyril Ramaphosa da ya kare su da dukiyoyinsu daga hare-haren kyamar baƙin haure. Al’ummar...

Rikicin Rasha da Ukraine: Shugaban Turkiyya zai gana da na Rasha

A yau Lahadi ake sa ran Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan zai tattauna da Shugaba Vladimir Putin a kokarin da kasashen duniya ke yi...

Rasha na son karya gwiwar ƴan Ukraine ta hanyar luguden wuta – Birtaniya

Ma'aikatar tsaron Birtaniya ta ce, luguden wutar da Rasha ke yi a kan wuraren da farar hula ke zaune, yunƙuri ne na karya gwiwar...

Popular

spot_imgspot_img

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp