fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rasha ta kasa cimma alkawarin da ta dauka a kan Ukraine

Shugaban ƙawancen tsaro na NATO ya ce hukumomin leƙen asiri na kasashen Yammacin duniya sun tabbatar da cewa, Rasha ba ta cika alƙawuran da...

Akwai rashin jituwa tsakanin Putin da sojojin sa – Amurka

Jami’an leƙen asirin Birtaniya da Amurka sun ce, mamayar da Rashar ke yi a Ukraine ta gamu da cikas, saboda yadda mashawartan Shugaba Putin...

China da Rasha na ci gaba da karfafa dangantaka a tsakanin juna

Ministan harkokin wajen China Wang Yi, ya ce China ta dukufa domin bunkasa dangantakarta da Rasha. Yana jawabi ne bayan da takwaransa na Rasha Sergei...

Kwastam ta kama kayan yaki a Najeriya

Hukumar yaƙi da fasa ƙwauri ta Najeriya da ke tashar jiragen sama shiyyar NAHCO a birnin Legas ta kama tufafin sojoji masu yawa da...

Tirkashi Dan majalisa zai sauya jinsin sa

Wani dan majalisa daga jam'iyyar Conservative mai mulki a Biritaniya ya ce yana shirin sauya jinsinsa domin zama dan majalisar dokokin kasar na farko...

Popular

spot_imgspot_img

the sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp