Wasu rahotanni na cewa sojojin Rasha sun rantsar da sabon magajin birnin Melitopol da ke Kudancin Ukraine, bayan zargin sace ainahin magajin Ivan Fedorov,...
Sojojin Rasha sun yi garkuwa da magajin garin Melitopol na kasar Ukraine, a cewar shugaban kasar Volodymyr Zelenskyy.
Majalisar dokokin Ukraine ta yi ikirarin cewa...