Sojojin Rasha sun sace magajin garin Kudancin birnin Dniprorudne, in ji ministan harkokin wajen Ukraine Dmytro Kuleba.
Yevhen Matveyevshi ne magajin gari na biyu da...
Dakarun Rasha da ke mamayar Ukraine, sun sake kutsawa karin wasu biranen kasar, inda suka zafafa hare-hare babu kakkautawa.
Rahotanni daga wajen birnin Kyiv na...