fidelitybank

Ƙasashen Waje

Shugaban Ukraine zai gana da Isra’ila domin neman goyon bayan su

Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, zai yi wa ƴan majalisar Isra'ila jawabi ta kafar bidiyo, domin samun ƙarin goyon bayan kasashen duniya kan kutsen da...

Rasha ta kashe sojojin haya da makami mai linzamin a Ukraine

Ma’aikatar tsaron Rasha ta tabbatar da kashe sojojin haya da dama a harin makami mai linzami da aka kai a wata cibiyar horar da...

Ƙasar China ta mayar da martani a kan jan kunnen Da Amurka ta yi mata na goyon bayan Rasha

Ministan harkokin wajen kasar Sin, Wang Yi, ya bayyana cewa, lokacin da zai tabbatar da cewa matsayin kasar Sin na kan hannun dama na...

Kotun Ƙolin Brazil ta bayar da umarnin toshe dandalin sada zumunta na Telegram

Kotun Ƙolin Brazil ta bayar da umarnin toshe dandalin sada zumunta na Telegram a faɗin ƙasar. Alƙali Alexandre de Morais ya ce kamfanin Telegram ya...

Amurka ce ke hurewa Ukraine kunne – Rasha

Rasha ta ce Amurka ce ke hana gwamnatin Kyiv amincewa da bukatunta, kamar yadda ministan harakokin waje Sergei Lavrov ya bayyana. "A koyaushe ana ganin...

Popular

spot_imgspot_img

punch newspaper headlines today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp