Mutane bakwai daga cikin tawagar jami'an kula da lafiyar shahararren ɗan wasan kwallon kafa na Argentina Diego Maradona kafin rasuwarsa za su gurfana gaban...
Manyan ƙasashen Turai huɗu sun bayyana goyon bayansu ga ƙasashen Larabawa kan shirin zaman lafiyar Gaza.
Ministocin harkokin wajen ƙasashen Faransa da Jamus da Italiya...