fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rasha ta kashe mutum ɗaya a harin makami mai linzami a Ukraine

An kashe mutum ɗaya tare da jikkata wasu da dama a wani harin makamai masu linzami a birnin Kyiv a yau Asabar, a cewar...

Jirgin sama na Najeriya a Saudiyya ya kama da wuta

Kamfanin jiragin sama na AZMAN Air da ke jigilar fasinjoji daga Saudiyya zuwa Najeriya ya kama da wuta Wata majiya mai tushe ta shaida...

Rasha ta gargaɗi Amurka da ƙawayenta a kan shiga sharri ba shanu

Rasha ta yi gargadi Amurka da kawayenta a hukumance kan taimakawa Ukraine da ƙarin makamai. Sakon na diflomasiya da kafar yaɗa labaran Amurka ta gani,...

Rasha ta kashe sojojin Ukraine 3,000 – Zelensky

Shugaba Zelensky a karon farko ya ce an kashe sojojin Ukraine kusan 3,000 a yaƙin ƙasar da Rasha. Ya kuma ce akwai dubbai da...

Zanga-zanga ta ɓarke a kan ɗan siyasa mai tsatsauran ra’ayi a Sweden da ya ƙona Al Kur’ani

Mummunan rikici ya barke a kasar Sweden a makon nan a birnin Linköping da ke gaɓar tekun gabashin ƙasar, inda aka yi arangama tsakanin...

Popular

spot_imgspot_img

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp