fidelitybank

Ƙasashen Waje

Ba a ga watan Shawwal ba a Saudiyya

Kasar Saudiyya ta ayyana ranar Litinin 2 ga watan Mayu a matsayin ranar Sallah ta Eid-el Fitr, saboda ba a ga watan Shawwal ba. Ba...

Jami’an ƴa sandan Ingila sun baiwa ma’aikaciyarsu gargaɗi na ƙarshe a kan ta shiga shirin dirama na Big Brother

Wata jami’ar ‘yan sandan kasar Birtaniya ta samu takardar gargadi na karshe, bayan ta bayyana a shirin Big Brother ta Najeriya ba tare da...

Rasha ta sace mana kayan abinci – Ukraine

Mataimakin ministan noma na Ukraine ya zargi Rasha da sace wa Ukraine ton 100,000 na kayan abinci yankunan da dakarunta suka mamaye. Taras Vysotskiy ya...

Shugaban ƙasar Ivory Coast ya ziyarci masallaci da ƙabarin Manzon Allah (SAW)

Shugaban Ivory Coast Alassane Ouattara ya kai ziyara Masallacin Manzon Allah da ƙabarinsa a Madina. Shafin Haramain Shrifain ya wallafa hotunan shugaban a Masallacin Manzon...

Zan ci gaba da dawo da kayan tarihi da ƙasashen Turawa suka sace a Benin – Buhari

A ranar Juma’ar da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa, gwamnatin tarayya za ta ci gaba da zage...

Popular

spot_imgspot_img

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp