fidelitybank

Ƙasashen Waje

Musulmai a Habasha sun gamu da cikas yayin Sallar Idi

Jami'an tsaro a Addis Ababa, babban birnin Ethiopia, sun fesa barkokon-tsohuwa kan wasu Musulmai da suka taru domin gudanar da sallar Idi. Dubban Musulmai ne...

Ukraine ta tarwatsa jiragen ruwan yakin Rasha 2

Shugaban sojojin Ukraine ya ce makamansu masu-linzami sun lalata jiragen ruwan Rasha guda biyu da ke sintiri a Bahar Aswad. "Mun lalata jiragen ruwan Rasha...

Mai dakin shugaban Amurka za ta yi bikin ranar iyaye mata ta duniya da ‘yan Ukraine

Uwar gidan shugaban Amurka, Jill Biden za ta yi bikin ranar iyaye mata tare da iyaye mata da yara 'yan Ukraine da suka gudu...

Matar da ta shafe kwanaki 322 ba ta fita waje ba saboda Corona

Oprah Winfrey ta bayyana cewa, ta keɓe kanta daga duniyar waje, saboda tsoron kamuwa da COVID 19, saboda ba ta fita daga gidanta ba...

Ma’aikata sun yi wa shugaban kasar Afrika ta Kudu ihun bama yi

Shugaba Cyril Ramaphosa na Afirka ta Kudu, ya fice daga taron gangamin ranar ma'aikata ta duniya, bayan da ma'aikata suka mamaye dandalin da yake...

Popular

spot_imgspot_img

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp