fidelitybank

Ƙasashen Waje

Buhari zai tallafawa Sudan ta Kudu a kan ‘yan bindiga

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi alƙawarin taimaka wa ƙasar Sudan ta Kudu a yaƙi da 'yan bindiga da kuma haɗin kan ƙasar. Buhari ya...

Birtaniya ta sake kakabawa mutane 12 takunkumi a Rasha

Birtaniya ta sanar da sabbin takunkumai kan mutum 12 da ke da kusanci da Vladimir Putin ciki har da tsohuwar matarsa da wadda ake...

Shugaban ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ya rasu

Shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa UAE, Sheikh Khalifa bin Zayed ya rasu a ranar Juma'a, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasar WAM ya...

Fasinja ya sauke jirgin sama bayan da direba ya suma

Wani fasinja da bai san yadda ake tuƙin jirgi ba ya saukar da wani jirgi a Florida na Amurka bayan matuƙin jirgin ya suma. Cikin...

Jirgin sama ya yi hadari a Kamaru

Ma'aikatar kula da harkokin sufuri a Kamaru ta ce, wani karamin jirgin saman fasinja da ke ɗauke da mutum 11 ya yi hadari a...

Popular

spot_imgspot_img

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp