fidelitybank

Ƙasashen Waje

Ƴan Bindiga sun kashe Masallata 44 a Nijar

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun ayyana makoki kwana uku bayan wasu 'yanbindiga sun kashe aƙalla mutum 44 yayin da suke sallar Juma'a. Rahotonni sun ce...

Idan Amurka ta takale mu za ta gane shayi ruwa ne – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce babu abin da barazanar Amurka za ta yi ma ƙasarsa. A cikin jawabin da ya gabatar...

An rantsar da Mace ta farko a matsayin shugabar ƙasar Namibia

An rantsar da Netumbo Nandi-Ndaitwah a matsayin shugabar ƙasar Namibia, wadda ta kafa tarihin zama mace ta farko da za ta jagoranci ƙasar. Tshohuwar ministar...

Amurka da Koriya ta Kudu sun yi ƙasa a jerin ƙasashen duniya da suka fi farin ciki

An sanya Finland a matsayin ƙasa da alummarta suka fi farinciki a duniya shekara takwas a jere. Masana sun yi ammanar cewa yankin da ƙasar...

Ƙasashen duniya za su gana a Birtaniya kan tura Sojoji Ukraine

A yau Alhamis ne manyan hafsoshin soja daga ƙasashen da ke shirin kafa rundunar wanzar da zaman lafiya a Ukraine za su gana a...

Popular

spot_imgspot_img

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp